"Bayan Safwan ya Isa gida ,kafin y shigo parlour da gudu su Noor suka afka d sallama suka cacime aunty hassana daga baya suka koma Kan Ammy d ussaina "
Ammy tace aa 'yan gidan aunty Aishatu andawo ?
Sukace eh Ammy ,Inna tace Tana gaishe ki d aunty Aishatu duk sunce agaishe ki da su aunty twins.
Ussaina tace muna amsawa masu Kaya daya ,hassana t harareta tace ,meyasa Baki Kai musu agajin canji ba?
Ussaina tace Dan Naga dadyn su zeje ne ai .
Ammy tace ,y Isa haka .
Sai ga safwan y shigo d sallama fuskar sa d'auke d. . .