"Bayan Aishatu Indo ta kwana cikin zuzurfan tunani Kan maganganun da k'awar ta ta Gaya Mata "
"Taba kawar ta gaskia ta fad'a Mata ,to Amman ita bazata aiwatar d komai ba harsetaga yadda zaman su ze kasance da dadyn su Noor"
Zata yi iya yinta wajen yimai biyayar Aure Amman fa tsakanin ta dashi kadaran kadahan .
*****
Kwanci tashi ba wuya bikin Nawara saura wata 2 Dan Alhj su nawara y gama komai na Shirin shagalin bikin yaran nasa biyu nawara d Aishatu Dan ya dinkama Aishatu sababin Kaya na kece raini Dan taji itama 'yace kamar kowace ya. . .