Skip to content

Komai Yana tafiyar ma Amaren yadda suke so, shirye-shirye nata kankama .

Innama tanata karasa nata Dan Shirin ,tayi kukan rashin dangi d Kuma ragowar da suka juya musu baya,da Rashin mahaifan Indo mussaman babbanta d akace y mutu d ko gawar sa basu gani ba, daga baya t share hawaye ta bisu da Addu'a dacewa"

Mama ta karbo ma su nawara dinkunan su d duk wani Abu d zasu bukata na biki ,sun Fara rabon invitation card lpy na nawara ,anrabama 'yan uwa d abokanen Arzuka .

NAWAL Bata gama kwashe kayanta ba safwan NE y sa wasu. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.