Skip to content

"Ba ta san lokacin da ta silale ta Fadi kasa ba, wayar ma ta fadi kasa.

Ashe ba Suma gaske tayi ba ,suman wucin gadi tayi waya ko a take taci screen dan ba a ganin komai .

Duk wannan abun NAWAL na d'akin ta ne ,take budirin ta ita d kawar ta lawy d ta kawo Mata rahoto .

Mama na falo batasan duniyar d NAWAL take ciki ba .

Zaman dirshan tayi Kan tyels ,jikinta duk y Mata nauyi ta Gaza gane a wace duniyar take ta mutuwa Kota Rayuwa?

Wai ita zafwan zai ciwa Alwashi d manufarta zai Aiwatar. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.