Skip to content

"Haka Amarya ta Kwana kuka ,Tana tunanin irin zaman d zatayi d dadyn su Noor kenan , gaskia in ba'a kawo su Noor ba bazata iya zaman gidan ba ,Kuma indai ta gaji d bakaken amsoshin d yake Bata ,zata yi kokari ankarar dashi d irin nata salon .

Rabi tunani rabi bacci haka tayi kwanan amarcin ta a gidan angonta tsohon mijin NAWAL"

"Shima dai Yana ganin ,be kyauta ba ta wata fuskar ,Amman wani ra'ayin nasa Yana ganin hakan shine daidai Dan shi ba Auren so yayi d Indo ba ,.

Sai tausayinta y bijiro Mai sai yayi kokarin. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.