Skip to content

"Safwan Yaci girki yayi Kat , sannan ya tashi y tafi d'akin shi ,kafin y wuce seda yaje kofar d'akin Aishatu yace ki fito n Gaya Miki yadda mukayi Kan mgn makarantar ki d Kuma dawowar su Noor!

Aishatu Tana ciki tanajin shi ,d kyar ta iya furta to !

Har y shiga d'akin shi y dawo falo Babu Aishatu Babu alamun ta.

Y kunna TV Yana kalo.

Jin Alamun Yana falon har yanzu ,Kuma tunawa d anmata fada Akan bin umarnin mijinta Dan haka tayi shahada ta yi niyar fitowa kawai.

Wani zumbuleleb hijabi ta sako har kasa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.