"Ganin karatun wasikar jaki baze kaimai ba ya Samu y kashe kayan kallo y nufi d'akin shi don y kwanta Shima"
Bayan y kwanta kewan yaran shine y bijiro Mai ,kuji gulman safwan Kodacan dasu yake kwana ohon Mai ,Yana Kuma Kara yabana Aishatu d iya gyara" Dan da datake gyara Mai d'aki baya ganin d'akin Yana birgeshi kamar yanzu Dan dacan sata akeyi Kuma shi bada son ranshi ba yanzu kuwa ta d'auke shi a matsayin aikin ta " Yana sake yaba Mata yadda Bata d'auki Aikin gida wani wahalalan Abu ba , sai daga. . .