Bayan su nawara sun tafi gida ..
Aishatu ta gyara wajen Tana mamakin zallah farinciki d t gani malale Kan fuskar safwan har yanzu ,Tana cikin gyara t tsinkayo muryar shi Yana cewa,
Wai ke bakya gajiya ne Aiki ? Y kamata kibarma gobe haka Kuma.
Tace d so nake n kaisu kitchen ai dama sai gobe zan wanke su.
Yace to da dai yafi abari sai gobe a wanke.
Yana kalon ta t gyara Nan t d'auke wancan har inda su Noor suka Dan zuzubar d Abin cake seda t share ,yanata tausaya Mata karon farko d y Fara tunanin. . .