"Komai Na tafiya yadda yake , Aishatu tanata karatun ta Tana maida hankali sosai tasan Bata d matemaki sai ALLAH ,Dan haka t maida hankalinta ga karatun ta d sana'ar ta tadinkin jakankuna tanayi Tana bada sari Ana kaimata kasuwa ,ganin kokarin ta har su twins seda sukazo suka koya ,hatta Noor d haneef suna kokarin gwada na wasa suna koyo .,..
Safwan Yana Nan yadda yake ba Abinda baya Mata na kulawa Yana yaba kwaliyar ta matuka g himma Kan Aiki d kula Mai d yaran shi Dan haka shima yake Mata yadda takeso ..
Safwan yakanji wani Abu game d. . .