Anata Shirin biki ,komai y Kamala angama tsara event d'in d za a gabatar
Akon twins Yana hannun su Dan tuni angama musu d'ukunan su ,fitet gown d Riga d skit masu shelf ,har na Indo ma sun karb'o Mata.
Ranar suka Isa ,gdn Aunty NAWAL , bayan sun Bata nata Ankon dake duk guri d'aya aka musu Kuma duk SAFWAN ne y biya musu kud'in d'inkin , haka suka b Indo nata bayan NAWAL Ta tafi gabatar d Alwala itama Dan t zama Mata dole ne d cewa zatayi Indo t Mata har wanka ma. . .