"Bayan Dr ya shigo ya dudduba Haneef din ya dago sai kuka suke yi suna jira ya ce musu be mutu ba "
"Dr zai fita Yaya ya dawo dashi naga kamar wani abu zaka yi ?
"Dr yace eh oxygen zan d'auko bai cika ba but yana critical condition dai har yanzu numfashin zamu yi kokari daidai ta masa aiki muga Abun da ALLAH, addu'a ku muka fi bukata yanzu"
"Aishatu ta ji wanan furucin Bayan farfadowar ta ,tayi sauri t Mike tayi Kan Haneef safwan y rungumota Yana t kwantar d hankalin ta Haneef na tare dasu insha. . .