Skip to content

"Suyan kayan ciki kawai ake yi su Aunty Zainab da Heedaya , Ussaina nata tabin gishiri su Suffaya nata tsokanarta ko dai abin yazo ne? Ta ji kunya da sauri tabar wajen ta koma ciki tana cewa aiko ta me jego tayi ba ita zata ci ba suna ta mata dariya.

Gida ya cika makil shagali kawai ake yi ana baje kolin gayu na wannan na wane na wannan , Mai jego ma da Yar ta sai ke ce raini suke yi a suturu na gani na fada ,.

"Nawal fa hankalinta ya matuk'ar tashi fiye da yadda na Huzna ya tashi. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.