Skip to content

"Huzna da kyar ta dawo hayyacinta, ta shiga wani gajeren tunani na gagawa".

"Indo Auren safwan?

"Shi ko mene ya masa zafi?

"Anya ba Asiri tamai ba kuwa ,to ai a pix d nagani ba ita bace ! Kai ko lokacin fa seda gabana y fadi ashe itace shegiya matsiyaciyar kaskantaciya Ashe ba a banza nakejin tsanar ta ba ,gurbina Tama handama d babakere ? Tab wlh d sake ,komawa Bata kamani ba ,barin dai daga kafa a gama karban gaisuwar Nan Dole n sake salo Akan safwan d mayar yarinyar Nan .

Kai NAWAL ma Akwai banza shakatafi ,sokuwa Tana Raye? Tazuba. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.