"Bayan isar su Aishatu gida, murna kamar tayi me ,yau g mahaifinta y dawo garesu ,Abu kamar a mafarki ,shi kanshi safwan y fahimci tsantsar murna d farinciki d take ciki ,shima Kuma y tayata murna sosai yaji dadin yadda tayi Dace d uba nagari kamar mlm .
"Anan yake kara mata bayanin shi sunan malam mahaifinta y sama Haneef, aiko ta sake tunowa dama tanata so tamai wanan tmby,tayi tsalle t dafe shi Tana Mai godiya d murna ,shima rungumeta yayi suna murnar tare ,ranar kwanan farinciki sukayi suka farantama junan su over.
"NAWAL d munafukar t zee zeee. . .