"Washegari da wuri su maman huzna suka shirya suka ma kowa sallama, Huzna ma guntuwar takarda ta faki idon Jama'a wulama Aishatu suka yi gaggawan kallon juna, Huzna yes na isa ne nice nan, Aishatu dai dauke kanta tayi badan ta tsorata d huzna ba Dan Arziki Rasuwa kawai d Kuma muryar t taci yasa Bata biye Mata ba ,Amman t Gama d'aukan duk wani wulakanci d rashin mutunci daga NAWAL ko huzna ko wani me biyo musu baya ma Nan gaba ,tunda dai Bata d matsala d dangin mijinta sai wasu banzaye d zasu hanata rawar gaban. . .