Skip to content

"Tafiya tana ta tafiya tsakanin Safwan da Nawal, tana mai hira d kalaman magiya ta chat shiko ko yaji wani Abu a tare d ita n game d tausayi ,sai y share y tuna b wata a gaban shi yanzu wacce take faranta Mai takeson ganin shi cikin dawamamen farin ciki d kwanciyar hankali Sana d Aishatu ,y tabata zeyi Rayuwar Aure Mai inganci d kulawa sama d yadda yayi d NAWAL abaya Dan ,Haka Yana Dora Al'amarin Aishatu sama d nasarar d NAWAL takeson samu a zuciyar sa ,ita Kuma kulin cikin naci take Mai .

NAWAL ji take. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.