Skip to content

"Washegari a makare ya tashi ya yi sallah ya d'au uniform din Noor da duk wani abun bukatar ta ya kaima hassana ya dawo daki ba tare da Ammy ko Alhaji ya ganshi ba"

"Sannan ya tashi Aishatu, ta tashi ta yi Alwala duk kunyar safwan ta addabe ta wai yau daki daya suka kwana a gidan su kuma, ba dan rasuwar Haneef mai zai kawo haka"

"Ta jima Kan sallaya Tana addu'a kafin t gaishe shi kanta a kasa,y amsa batare d y kaleta ba shima "

"Time to time yakanji wani Abu na fizgar shi atare. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.