Skip to content

"Washegari da wuri Safwan y tashi bayan ya dawo daga masallaci yayi wanka ya shirya ,duk Aishatu n kalon shi sai can ussaina tazo t kirasu zuwa karyawa a parlour Ammy"

"Tare d Aishatu suka tafi ,Tana ta matsanaicin jin kunyar dadyn su Noor d su Ammy"

"Kanta a kasa t gaishe d Ammy lokacin Alhj su be fito ba ,su ussaina suka gaishe ta d hassana"

"Suka Fara cin Abinci suna Hira safwan nata Satan kalon Aishatu ,Wanda t rasa Gane kalon d yake Mata ".

"Bayan sun kamala ,Ammy tace sai su Fara shiri Dan Ayi komai d wuri. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.