Skip to content

"Washegari da taimakon safwan Indo ta fara sami kanta, maganar zuwanta school kuwa a ranar safwan ya rugu je ta dan babu hali ga Aishatu.

"Safwan shi kanshi ganin Abun yake kamar a mafarki ba gaske ba, Amman in yaga kumburin da idon Aishatu yayi Alamar taci kuka ta kishi sai y gaskata faruwar Abun da ya wakana tsakanin su Daren jiya Wanda zuciyarsa d gangar jikin sa ne suka jashi zuwa aikata hakan baida zabi sai yin hakan .

Ya jima yana tunani da zulumi akan Abin d yayi sai zuciyar sa tayi tamai karatu d taimako d wasu shawarwari. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.