"Bayan Aishatu ta dafe kanta ,ta Fara taba NAWAL tana jijigata ,momyn su Noor ki tashi, ke ce haka kawai kika zo neman masifa .
Ba ta rufe baki ba, taji an shako wuyanta, NAWAL Dan ubanki naki na tashin ,kinzata mutuwa nayi burinki y cika? Ta Fara dukan Aishatu.
Mamaki d shak'ar d tasha wajen NAWAL su suka Hana Aishatu kwacewa daga hannun ta, ta rarumo remote na TV zata buga Mata safwan yayi maza y kwace y karbe Aishatu daga hanun NAWAL!
Safwan ransa y gama baci, yace enough is enough NAWAL ! What kin of dis stupid NAWAL. . .