Skip to content

"Huzna bayan komawar ta gida tashiga kai komo tana neman inda zata samu uban kudin aikin d za'a Mata ,gashi Bata d halin su Bata d Wanda ta ajiye zai Bata Dan ko Abban t yanzu inba Abin d y shafi harkan karatun ta ba ,ba Abin da zai kaishi d'aukan kudi y Bata g kudi masu yawa bare ko karya tayi..

Can t tuno d shawarar haseena ,n inta shirya Akwai gayu har seta zaba! Huzna tace Kai! Ina tab yadda nakeson mutuncina d lpy ta hakama baze taba faruwa ba Dame zanyi tinkaho gidan safwan din. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.