Skip to content

"Isar su gidan Ammy , lokacin guda ya d'inke da jama'a 'yan uwa da abokanen arziki ana ta shirin tafiya daurin aure".

"Bayan sun gama gaisawa da baki maza d suka zo daga garuruwa har ma na cikin garin, sai suka wuce ciki.

"Nan ma gaisuwa suka shiga yi, ana ta raha kowa ka kai ni cikin farin ciki yake fuskar sa cike da annuri".

"Suna gama gagaisawa, suka kama shirye-shiryen abubuwan da 'yan d'aurin aure za su buk'ata kama da su Abinci , snacks , drinks, duk d oder wasu aka bayar ,wasu ankawo wasu Kuma ba. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.