"Bayan fitar Safwan daga parlour su NAWAL be tsaya ko ina ba sai bakin motar shi, ya mata key zuwa wajen happiness din shi karancin lokaci da bacin rai basu bashi damar bin kiranta ba ,yafi so yayi tozali d ita Mai share mai bakinciki .
"Ita ko NAWAL fad'uwa tayi luuuu kan kujera Tana takaicin Hali d gardama d taurin kai irin n safawan ,a tunanin ta ,shikenan ta leko ta komai? Wlh safwan be Isa ba yayi kadan ya barta ta mutu d son sa ,Dan ita kadai akayishi kamar yadda itama Dan shi kadai akayita ,yaci karya. . .