"NAWAL maganan biki ya kankama, faruq ya sakar Mata kudi dan haka duk wanda ya nuna mata aibun Auren faruq d'aukan shi take dan bakin cikinta, Abbanta ma yayi murna ya sake tabatarwa 'yar sa bame kashin tsiya bace , dan haka hankaki kwance yake son mikata gidan Faruq.
Biki saura kwana 3 bizar huzzara t fito faruq y gama Mata komai n setawa Dubai ,yara ko y daukesu y kaisu kaduna gidan mahaifiyar sa su hudu sauran biyun manya Kuma gidan mahaifiyar huzzara y wayence d y kawosu hutu ne ,huzzara badan taso hakan b Amman sanin tijarar sa. . .