Skip to content

"Haka  Safwan ya dinga tsokanar Aishatu akan Nawal ta haka y Fara hango kishinta na boye yana ta murna ana kishin shi."

"Cikin birgewa da kwanciyan hankali suke gudanar da komai nasu Malama da Aunty Zainab, tana kula da datijon mijin nata sosai shima yana bata kulawa yadda ya kamata dan haka su kadai cikin gidan su suke fama da datijuwar soyyayar su abinsu gwanin Sha'awa ,su Aunty zainab anmantar d mlm komai n kuncin duniya sai Rayuwar Jin Dadi d walwala d yake ciki a lokacin.

"Nawal an isa gida, kusan tare suka iso d Abban ta ,tun. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.