Skip to content

Faruq da Nawal an iso gida lpy ,tunda yaga yaranshi babu wanda yazo ya mai oyoyo yasan akwai dalilin hakan, dan haka part din Nawal ya wuce yayi wanka ya huta , har suka danyi baccin gajiya .

Bayan ya farka Yana son zuwa ga uwargida Yana tsoron irin tashin hankalin d za'ayi a gidan Dan intamai b lalai y iya jurewa ba ,daga baya zuwa wajen la'asar yayi shahada y bar NAWAL batare d tasan inda zeje ba y doshi huzzara.

Yayana shiga d sallama d full confidence dinshi irin mazan Nan ,d gudu Affan karamin yaron shi me. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.