Aishatu d safwan komai Yana tafiya cikin kwanciyar hankali ,Haneef yayi mugun wayo sosai Noor naji d k'anin ta sosai ,safwan ma Arziki nata bunkasa tare d rufin asirin ALLAH d na matar shi suna gudanar d harkokin su cikin kwanciyan hankali ,ahaka har Aishatu t zana jarabawar Gama secondary ,murna wajenta kamar tayi me har Yar waleema t hada Dan farinciki burinta y cika ,safwan ma y tayata murna ,tayi yunkurin nunamai zata cigaba d karatu y Bata hak'uri Akan t Dan dakaya tukunna ,ta Riki business dinta ,karatu ko Nan gaba zatayi Dan Haka t hakura. . .