Skip to content

Lokaci yayi n tafiyar Aishatu d safwan kasa Mai tsarki sun hatama komai ,Abbanta y kwatanta Mata duk wajen abokanen Arzikin shi d masu Mata d marasa Mata acan ,Dan Haka duk sungama yima kowa sallama Yan uwa d abokanen arziki ,kowa y musu fatan ibada karbabiya d dawowa lpy .

Washegari kuwa jiginsu y d'aga sai kasa Mai tsarki Mai dubun daraja .

Huzna Ana cikin wani yanayi n matsanaicin tashin hankali Akan zabin d mahaifinta y Mata na miji Dan abokin shi sakamakon kin fito d miji d tayi cikin sati 4 har y Mata zabi ,Dan Haka ranta. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.