Skip to content

Nawal na cikin matsanaicin Damuwa sakamakon toshe Mata kofofin jindadi d watayawa da Abban ta me share Mata hawaye d mamanta sukayi ayansu ,ga horar d ita ayukan gida d mama takeyi masu tsauri Tana cigaba d shigar Mata d darasin Rayuwa cikin maganar d take jefa Mata lokaci zuwa lokaci .

NAWAL tayi nadama matuk'ar nadama Dan Ayanzu bataki ta nemi yafiyar Faruq ba indai zai mayar da ita d'akin shi ta shirya zaman Amana d iyalan shi .

Safwan sun Kamala Gina company dinsu n hadin gwuiwa dasu Alhaji su ,har anyi walima d Addu'a na fatan. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.