Skip to content

"Around 10 :30pm aka Fara watsewa daga wajen dinner ,

Wasu sun tafi ,Amarya ma gdn su za'a kaita amata fad'a kawai sanan a wuce da ita gidan Ammy sai gdn mijin ta at last Dan haka aketa musu magana su fito haka dare nayi ..

Dakyar aka samu aka kwaso Amarya d 'yan uwan ta aka kaita gdn su , 20mnts olny abokanen ango sukaba dangin Amarya ,suka dinga uzira musu seda aka Basu ita tanata kukan gulma ,aka wuce d ita gdn Ammy wai ta sa musu Albarka , Nan ma 20mnts kawai akayi sanan aka wuce d ita gdn. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.