Wata shakuwace tsakanin Noor d mommy ta a Dan zaman su n yau Dan sai yanzu NAWAL take Kara bambance son d takema tilon 'yar tata .
Itama Noor ta ji dadin kulawar d ta samu wajen momyn ta .
Aishatu d safwan anje asibiti andawo Dan har dashi ake zuwa awon cikin ,Yana makale d Aishatu Dan ba karamin tausaya Mata yakeyi ba ,wani Abun mamaki asibitin d Aishatu take zuwa awo kuma anan zata haihu ,anan NAWAL ta Sami Aiki bangaren haihuwa Kuma next week zata Fara aikin .
SAFWAN Yana sane yaki zuwa dauko Noor ,har sai d Ammy tamai. . .