Haka su Safwan suka tattara da Baby sai gida cike da murnar samun karuwa
Aunty zainab d suffaya su suka dinga hidima d Aishatu d babyn ta suka Dora da hirar NAWAL Mai Abin mamaki ,Dan tashayar dasu Ruwan mamaki gaba dayansu ,tausayinta Kuma y kamasu ,dama Haka Rayuwa take
Dan halak baya manta Alkhairi komai kankantar shi ,Dan Haka safwan be manta Abin d NAWAL Tama Aishatu matar shi b ,Dan Yana Kara nisanta kanshi d itane d yaje har gida ko asibi ya Mata godiya ,Amman Ina Yana Kara nisanta d ita duk d zuciyar shi n kusanta. . .