Ko Da su Abban NAWAL suka karaso ,Kan NAWAL cike yake da mutane ,kowa n tausayama NAWAL d yaji abinda y faru harsu Ammy d Aishatu tamatukar Basu tausayi gata a sume
Anyi iya kokari a gida ganin ta farfad'o Amman Abu yaci tura Dole aka dangana d asibiti d ita Dan ba karamin tausayi taba Yan taron bikin ba
Shima gidan su Abdallah ,hankali y dugunzuma ankawo gawar shi ,Nan kowa sai kuka d kuka ,anata Mai kyakyawar Addu'a
NAWAL dai taimakon gagawa aketa faman Bata ,yayin d gidan biki y koma n makoki d zaman jingun. . .