Aishatu ta na komawa d'akinta ta gabatar da safa'i d utiri tayi Addi'o'e samun zaman lpy d Adalci daga mijin su safwan d neman kariya daga mahasada .
Bata tsaya dogon naxarin d shed'e yaketa k'irk'iro Mata ba bare yaci galaba akanta ,ta yi k'ok'ari Tacire komai a Ranta ta kwanta kusa d yaranta Bayan ta tofe su da Addu'a,itama Tama kanta ta kwanta cikin Aminci d kawar d duk wani tunani ko zargi .
Safwan dai ji yayi wani iri wai yau shine d nawal amtsayin miji d Mata ? Yayi. . .