WACE CE INDO?
"Aishatu wacce aka fi sani da Indo 'ya ce ga Hafiz mamman ,ita kad'ai Allah yaba su shida matar shi Umaima ,
K'auna ce mai tsafta da inganci tsakanin sa da umaima , suna nunama junan su kulawa sosai Hafiz beyi nisa a karatun shi n Boko ba daga sakandiri be Kara ko Ina ba shima d kyar y samu y Kamala ,saka makon tasowa da yayi a hannun kishiya maman SA "Amman ya Sami na addini har matakin sauke Al'Qur'ani da wasu litattafan, ya azabtu a wajen ta iya azabtuwa gashi baban shi bashi. . .