Nawal dai ko ayau kawai tagane shayi ruwane , tasan Abin is not easy ...
Ga bacci tanaji kiri-kiri Abu ya gagara , ko da ta Fara zata katse ,ga mararin mijin ta hatta yaranta d Bata jansu jikin ta ayau tayi kewan su sosai ..
Dan haka duniyar ta Mata dumi , hak'ura tayi d Kiran safwan tasan dole y Mata tijara in ta Kira shi ,tunda har y Kai yanzu be kirata ba tasan lallai cikin matsanaicin fushi yake da ita ,Dan haka gobe sammako zatayi Dan t shawo Kan abinta ...
"Har ta Fara gyangyad'i wata abokiyar aikin ta doccas. . .