"Indo da Noor sunata kallon su hankali su kwance ,har idanun su suka Fara buk'atar bacci ,
"Ganin baccin na k'ok'arin cin k'arfin su ,yasa Indo tambayan Noor tanajin bacci ?
Tace eh !
Indo tace to tashi muje na rage Miki kayan jikin ki sai kiyi fitsari muyi Addu'a mu kwanta ,Noor t tashi suka nufi bedroom din s......
Har ta kwantar d Noor bayan tayi fitsari Tana Shirin ce mata tayi Addu'a ,sai t tuna d Haneef a wajen dadyn sa ...
Da sauri Indo ta tashi Noor tace taje tace Haneef yazo su kwanta sbd. . .