Skip to content

"Mamma!"Baku nan yaran na ta suka haɗa baki wurin furta sunan cike da tashin hankali. Yayin da Madu ya riƙeta ƙyam a jikinsa kamar zai ƙaceta, sautin ƙararsu ne ya fito da Nuhu da kuma su Afnan dake cikin gidan. Saubahn ya ƙaraso a tsorace yana jijjigata,

"Mamma! Mamma!! Mammah!!!

Lu! Ta yi da idanunta sannan ta buɗe su cike da sa ran mafarki take yi,

"Saubahn!"

"Mammah ki ta shi, Saubahn ɗin ki ne, Mamma kuma ba ni kaɗai ba ga ni ga Mamanki Mamma ga dangin Abbanmu."

Ai Nuhu ji ya yi kamar. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.