Skip to content

Tsaye take a kichen tana wanke kajin da za tayi masa dambun nama kamar a mafarki ta jiyo muryar Kande mai aikin Momy da sauri ta fito falo "wai mafarki nake ne Aunty Kandala ce a gidan nan?" Tayi maganar tana murza idanu "hahaha to ko dai na mintsine ki ne dan ki tabbatar" rungumeta tayi tana dariya. Zama suka yi a kan kujera bayan sun gaisa ta kawo mata ruwa da abinci "wai har da abinci ni da ba daɗewa zan yi ba" zama tayi gefenta tana faɗin "ai kuwa sai kin ci, ni da fushi ma. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

1 thought on “Kuskuren Waye? 37”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.