Skip to content

RAJA POV.

Tsaye yake a gaban mutumin da ke amsa sunan ALHAJI BALA. Yayin da shi ma Alhaji Balan ke kallonsa. Fuskar Alhaji Balan na ɗauke da murmushin alfahari, dan sosai yake alfahari da Raja, though wannan shi ne karo na farko da suka fara haɗuwa, amma ayyukan da yake dominsa suna isowa kunnuwansa.

Yayin da shi Rajan yake kallonsa da wani gutun murmushi, salihar fuskarsa na wani irin haske da ba ka ce na miye ba, waɗanan lumsassun idanuwan nasa suna kallon Alhaji Bala ƙasa-ƙasa. Daga shi sai Rabbil izzati suka san abinda yake tsarawa a. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.