Skip to content

07:30 AM

Kuliya na tsaye a falo yana fitar da abincin da ya siyo daga leda, wanda ya siyo a restaurant ɗin da ya saba siyan abinci.

Jin motsin buɗe ƙofa a corridor ne ya sa ya juya ya kalli ƙofar, kamar yanda ya sa ni, ita ɗin ce ta fito, sanye cikin kayan da ya fara ganinta da su, wato uniform.

Backpack ɗinta riƙe a hannunsa na dama, yayinda suit ɗin uniform ɗin ke riƙe a hannunta na hagu.

Ba tare da ta tambayashi ba har ta riga da ta yankewa kanta hukuncin cewa za. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.