I think the most beautiful thing you could ever experienced is finding someone who wants your all, even if your all is a mess
DSS Headquarter, Maitama Evenue, Abuja
KULIYA POV.
“Wannan shi ne file ɗin next assignment ɗinka!...”
Cewar Chidera, a sa'ilin da yake miƙa masa file ɗin aikin da ya kamata a ce ya aiwatar a gaba.
A karo na farko tun bayan fara aikinsa, Kuliya ya ji wani abu me kama da tsoro ya kama shi a kan aikin, tun da yake bai taɓa ja da baya a kan ko. . .