Skip to content

Ɗif! Ya ɗauke wuta kamar mutum-mutumi saboda rashin amsar bayarwa. Har sai da daga can ɓangaren Alhaji Lukhman ya sake cewa"Hello? Alhaji Yusuf kana ji na?"

Daƙyar ya iya buɗe bakinsa ya amsa da"Ina jin ka Alhaji."Shirun ne ya sake ratsa tsakaninsu na daƙiƙu biyar.

Daga can ɓangaren Alh Lukhman ya buɗe baki zaiyi magana Yaya Yusuf ya riga shi da cewa"Kayi haƙuri da duk abinda za ka ji ya fito daga bakina Alhaji. Ban saba ƙarya ba, don haka bazan yi ta don in kwantar maka da hankali. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.