Mummunan haɗari ne ya afku wanda rabon da a samu faruwar irinsa tun kafin Gwamnan jihar kaduna Nasir El-rufa'i yayi gyaran tituna a gurare daban-daban. Wani mai mashin ne ɗauke da fasinja ɗaya da yake ta sharara bala'in gudu, a ƙoƙarinsa na yima wani mai tirela Overtaking direban tirelan a fusace yayi awon gaba da su, bayan cilli da aka yi da su gefe ɗaya mashin ɗin ta ɓangaren salansa ya danne ɗaya daga cikinsu a ƙoƙarin direban na cigaba da tafiya zuwa inda ya nufa ba tare da ya waiwayi waɗanda. . .
washh Allah