Skip to content

Yana kujerar gaba tana ta bayansa, wani irin zama ba irin wanda aka sanmace da miinta na yi ba.

Sun yi tafiya mai wata irin nisa, tafiyar awa goma sha daya kafin su iso wani dan gari Hagul da sanyin safiya, daga nan suka sake shiga wata yar karamar mota tafiyar minti talatin ta sada su da wani dan kauye Tabuk da ke can iyaka da Urdun.

Deluwa ta fito daga motar taga gurin sahara ne sosai, sahara iirin wacce sai ka yi tafiyar yini guda kafin kaga yar shuka ko bishiya guda daya. Ga Rakuma nan birjik jariransu da. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.