Skip to content

Ba ga su Malam Idi da suka sandare a wurin ba, har wasu yara da ke wasa a ƙofar gidan firgitaccen ihun kukan ganinta suka fara musamman jin yadda Malam Tsalha ya fara faɗin "gata nan jama'a!" Yana ƙoƙarin tashi zai ranta ana kare, sai dai tafiya tare gagare shi sai rarrafe ya kama yi ya shige zauren gidan Malam Zaidu.

Malam Idi da Malam Lawal suka rufa masa baya yayin da suka yi fatali da kwanon abincin dake gabansu, suka bar Malam Zaidu zaune ya zuba mata ido da alamun mamaki a fuskarsa.

Abun ya bawa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

2 thoughts on “Mafarkin Deluwa 4”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.