Skip to content

"Ran ki ya dade...ma..za maza ki bude gidan Radion haske shirin nan na siyasa a yau! Akwai wani mugun labari akan ki! Ya kamata ki tari abun!"

Cikin rawar jiki ta yi amfani da wayarta ta kunna. Wasu irin maganganu ne suka dira a kunneta

" Kamar yadda na ce da ku sunana Nadiya. Ni diya ce ga Lubabatu Hamza Mai Dala. An haifeni ne ba tare da Uba ba. Uwa ta Lubabatu ita ta haifeni a saudiyya a garin Jedda wata unguwa mai suna Karantina.

Wadanda suka tsince ni sun ce sun tsinceni ne a bola ko cibiya. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.