Skip to content

Duniya budurwar wawa...kowa ya daka ta tata ya sha kuka!

Kano, Nigeria

Ahayye..yau ana shagalin duniya a gidan nan" cewar 'yar Modu "gaskiya ku din nan an yi 'yan kwal uba! Kamar lokacin da uwarku take da cikinku ta zagi ubanta! Wannan balbalcewa haka.

Ko da yake zaman duniya ai ta gaji haka, in dai da ranka ai dole sai kayi motsi. Rayuwa idan ba ka daga 'yar kwalbar nan kana dan zuke-zuken nan ya kwakwalwarka za tayi kiliya? Ai sai dai bakin cikin duniya ya yasarka a gindin kwalbati irin yadda ya yada uwata. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.