Almustapha
Almustapha gwani...makwafin gwani!
(Ina so mai karatu ya gane cewa Momodou na cikin labarin Rokaiyatou ya mutu! Wanda ya mutu kuma, ba ya dawowa. Almustapha danuwan Momodou ne, Babansu daya. Ku duba babi na 6 don karin bayani. Kalamai da ake amfani da su mararsa kyau a labarin an yi haka ne dan nuna ainihin yadda alamarin yake, ba don a habbaka su ba. A yi hakuri da hakan)
Kano, Nigeria
Sau da yawa a rayuwar dan adam mutane kan aikata laifuffuka da suke gani ba a bakin komai ba. . .