Skip to content

Daga Zuciya

Son kasancewarmu tare daga zuciya ne!

Kano, Nigeria

"A'ataqidhu inni waqa'at fil hub!"

(Ina tunanin na fada soyayya)

Luba ce ke zuba wannan zance a gaban Hindu, Rukky da 'yar modu. Zaune suke a falon Hajiya Kububuwa ana taya Hindu kwashe kayanta za ta koma sabon gida. To amma aikin na su bai je ko'ina ba saboda abun almarar da Luba ta shigo masu da shi. Bin ta kawai suke da kallo saboda tsananin mamaki. Ta ce

"Sai ina ganin kamar ba ni ba ce. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.